Korona: Ina Mafita?, An tilasta wa ma'aikata yin rigakafin korona a Amurka

Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku na tsawo minti hudu domin wayar da kan jama’a kan cutar Coronavirus da ta addabi kasasshen duniya.