Korona: Ina Mafita?, An wajabta rigakafin korona kan kowane baligi a Djibouti

Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku na tsawo minti hudu domin wayar da kan jama’a kan cutar Coronavirus da ta addabi kasasshen duniya.