Korona: Ina Mafita?, Nau'in cutar korona mai hadari na bazuwa a Ghana

Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku na tsawo minti hudu domin wayar da kan jama’a kan cutar Coronavirus da ta addabi kasasshen duniya.