PSG ta kara lashe Champions League karo na biyu a jere

Takaitaccen Bayanin Wasa

UEFA Champions League
- Wasan ƙarshe
Paris Saint-Germain 1 , Arsenal 1 Bayan karin lokaci , Paris Saint-Germain ya yi nasara 4 - 3 ta bugun fanareti
Paris Saint-Germain
Arsenal
After extra time
Paris Saint-Germain ta yi nasara 4 - 3 a fenariti
Gama Wasa Paris Saint-Germain 1 , Arsenal 1,Hutun rabin lokaci Paris Saint-Germain 0 , Arsenal 1

Muhimman abubuwa

Paris Saint-Germain

  • O. Dembélé Penalty 65 minutes

Arsenal

  • K. Havertz Goal 6 minutes
Ba da ƙwallo a ci
Arsenal,L. Trossard (6 minutes)

Taƙaitattu

Rahoto kai-tsaye

Mohammed Abdu

  1. Liv

    Asalin hoton, Getty Images

  2. Barkanmu da shiga fagen labarin wasanni

    Jama'a barkanmu da kasancewa a cikin shirin labarin wasanni da za mu kawo muku wasan karshe a Champions League tsakanin Paris St Germain da Arsenal ranar Asabar 30 ga watan Mayun 2026.

    Sunana Mohammed Abdu za ku iya tafka muhawara a BBC Hausa Facebook ko kuma ku bibiyi labaran da muke wallafawa a BBC Hausa WhatsApp.